القرآن باللغة الهوسا - سورة الشرح مترجمة إلى اللغة الهوسا، Surah Sharh in Hausa. نوفر ترجمة دقيقة سورة الشرح باللغة الهوسا - Hausa, الآيات 8 - رقم السورة 94 - الصفحة 596.

| أَلَمْ نَشْرَحْ لَكَ صَدْرَكَ (1) Ba Mu bũɗa maka zũciyarka ba (dõmin ɗaukar haƙuri da fahimta) | 
| وَوَضَعْنَا عَنكَ وِزْرَكَ (2) Kuma Muka saryar maka da nauyinka, Ashe | 
| الَّذِي أَنقَضَ ظَهْرَكَ (3) Wanda ya nauyayi bãyanka | 
| وَرَفَعْنَا لَكَ ذِكْرَكَ (4) Kuma Muka ɗaukaka maka ambatonka | 
| فَإِنَّ مَعَ الْعُسْرِ يُسْرًا (5) To, lalle ne tãre da tsananin nan akwai wani sauƙi | 
| إِنَّ مَعَ الْعُسْرِ يُسْرًا (6) Lalle ne tãre da tsananin nan akwai wani sauƙi | 
| فَإِذَا فَرَغْتَ فَانصَبْ (7) Sabõda haka idan ka ƙãre (ibãda) sai ka kafu (kana rõƙon Allah) | 
| وَإِلَىٰ رَبِّكَ فَارْغَب (8) Kuma zuwa ga Ubangijinka ka yi kwaɗayi |