Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 51 - يُونس - Page - Juz 11
﴿أَثُمَّ إِذَا مَا وَقَعَ ءَامَنتُم بِهِۦٓۚ ءَآلۡـَٰٔنَ وَقَدۡ كُنتُم بِهِۦ تَسۡتَعۡجِلُونَ ﴾
[يُونس: 51]
﴿أثم إذا ما وقع آمنتم به آلآن وقد كنتم به تستعجلون﴾ [يُونس: 51]
Abubakar Mahmood Jummi Shin sa'an nan kuma idan har ya auku, kun yi imani da shi? Ashe? Yanzu kuwa, alhali kun kasance game da shi kuna neman gaggawar aukuwarsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin sa'an nan kuma idan har ya auku, kun yi imani da shi? Ashe? Yanzu kuwa, alhali kun kasance game da shi kuna neman gaggawar aukuwarsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin sa'an nan kuma idan har ya auku, kun yi ĩmãni da shi? Ashe? Yanzu kuwa, alhãli kun kasance game da shi kunã nẽman gaggãwar aukuwarsa |