Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 88 - يُونس - Page - Juz 11
﴿وَقَالَ مُوسَىٰ رَبَّنَآ إِنَّكَ ءَاتَيۡتَ فِرۡعَوۡنَ وَمَلَأَهُۥ زِينَةٗ وَأَمۡوَٰلٗا فِي ٱلۡحَيَوٰةِ ٱلدُّنۡيَا رَبَّنَا لِيُضِلُّواْ عَن سَبِيلِكَۖ رَبَّنَا ٱطۡمِسۡ عَلَىٰٓ أَمۡوَٰلِهِمۡ وَٱشۡدُدۡ عَلَىٰ قُلُوبِهِمۡ فَلَا يُؤۡمِنُواْ حَتَّىٰ يَرَوُاْ ٱلۡعَذَابَ ٱلۡأَلِيمَ ﴾
[يُونس: 88]
﴿وقال موسى ربنا إنك آتيت فرعون وملأه زينة وأموالا في الحياة الدنيا﴾ [يُونس: 88]
Abubakar Mahmood Jummi Sai MuSa ya ce: "Ya Ubangijinmu! Haƙiƙa Kai ne Ka bai wa Fir'auna da majalisarsa ƙawa da dukiyoyi a cikin rayuwar duniya, ya Ubangijinmu, domin su ɓatar (damutane) daga hanyarKa. Ya Ubangijinmu! Ka shafe a kan dukiyarsu kuma Ka yi ɗauri* a kan zukatansu yadda ba za su yi imani ba har su ga azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai MuSa ya ce: "Ya Ubangijinmu! Haƙiƙa Kai ne Ka bai wa Fir'auna da majalisarsa ƙawa da dukiyoyi a cikin rayuwar duniya, ya Ubangijinmu, domin su ɓatar (damutane) daga hanyarKa. Ya Ubangijinmu! Ka shafe a kan dukiyarsu kuma Ka yi ɗauri a kan zukatansu yadda ba za su yi imani ba har su ga azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai MũSã ya ce: "Yã Ubangijinmu! Haƙĩƙa Kai ne Ka bai wa Fir'auna da majalisarsa ƙawa da dũkiyõyi a cikin rãyuwar dũniya, yã Ubangijinmu, dõmin su ɓatar (damutãne) daga hanyarKa. Yã Ubangijinmu! Ka shãfe a kan dũkiyarsu kuma Ka yi ɗauri a kan zukãtansu yadda bã zã su yi ĩmãni ba har su ga azãba mai raɗaɗi |