Quran with Hausa translation - Surah Yunus ayat 87 - يُونس - Page - Juz 11
﴿وَأَوۡحَيۡنَآ إِلَىٰ مُوسَىٰ وَأَخِيهِ أَن تَبَوَّءَا لِقَوۡمِكُمَا بِمِصۡرَ بُيُوتٗا وَٱجۡعَلُواْ بُيُوتَكُمۡ قِبۡلَةٗ وَأَقِيمُواْ ٱلصَّلَوٰةَۗ وَبَشِّرِ ٱلۡمُؤۡمِنِينَ ﴾
[يُونس: 87]
﴿وأوحينا إلى موسى وأخيه أن تبوآ لقومكما بمصر بيوتا واجعلوا بيوتكم قبلة﴾ [يُونس: 87]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muka yi wahayi zuwa ga Musa da ɗan'uwansa, cewa: Ku biyu, ku zaunar da mutanenku a Masar a cikin wasu gidaje. Kuma ku sanya gidajenku su fuskanci Alƙibla*, kuma ku tsayar da salla. Kuma ku bayar da bushara ga masu imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka yi wahayi zuwa ga Musa da ɗan'uwansa, cewa: Ku biyu, ku zaunar da mutanenku a Masar a cikin wasu gidaje. Kuma ku sanya gidajenku su fuskanci Alƙibla, kuma ku tsayar da salla. Kuma ku bayar da bushara ga masu imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka yi wahayi zuwa ga Mũsã da ɗan'uwansa, cẽwa: Kũ biyu, ku zaunar da mutãnenku a Masar a cikin wasu gidãje. Kuma ku sanya gidãjenku su fuskanci Alƙibla, kuma ku tsayar da salla. Kuma ku bãyar da bushãra ga mãsu ĩmãni |