Quran with Hausa translation - Surah Al-‘adiyat ayat 1 - العَاديَات - Page - Juz 30
﴿وَٱلۡعَٰدِيَٰتِ ضَبۡحٗا ﴾
[العَاديَات: 1]
﴿والعاديات ضبحا﴾ [العَاديَات: 1]
Abubakar Mahmood Jummi Ina rantsuwa da dawaki masu gudu suna fitar da kukan ciki |
Abubakar Mahmoud Gumi Ina rantsuwa da dawaki masu gudu suna fitar da kukan ciki |
Abubakar Mahmoud Gumi Ina rantsuwa da dawãki mãsu gudu suna fitar da kũkan ciki |