Quran with Hausa translation - Surah Al-‘adiyat ayat 5 - العَاديَات - Page - Juz 30
﴿فَوَسَطۡنَ بِهِۦ جَمۡعًا ﴾
[العَاديَات: 5]
﴿فوسطن به جمعا﴾ [العَاديَات: 5]
Abubakar Mahmood Jummi Sai su shiga, game da ita (ƙurar), a tsakanin jama'ar maƙiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai su shiga, game da ita (ƙurar), a tsakanin jama'ar maƙiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai su shiga, game da ita (ƙũrar), a tsakãnin jama'ar maƙiya |