Quran with Hausa translation - Surah At-Takathur ayat 5 - التَّكاثُر - Page - Juz 30
﴿كـَلَّا لَوۡ تَعۡلَمُونَ عِلۡمَ ٱلۡيَقِينِ ﴾
[التَّكاثُر: 5]
﴿كلا لو تعلمون علم اليقين﴾ [التَّكاثُر: 5]
Abubakar Mahmood Jummi Haƙiƙa, da kuna da sani sani na yaƙini |
Abubakar Mahmoud Gumi Haƙiƙa, da kuna da sani sani na yaƙini |
Abubakar Mahmoud Gumi Haƙĩƙa, da kuna da sani sani na yaƙĩni |