القرآن باللغة الهوسا - سورة التكاثر مترجمة إلى اللغة الهوسا، Surah Takathur in Hausa. نوفر ترجمة دقيقة سورة التكاثر باللغة الهوسا - Hausa, الآيات 8 - رقم السورة 102 - الصفحة 600.
أَلْهَاكُمُ التَّكَاثُرُ (1) Alfahari da yawan dũkiya da dangi ya shagaltar da ku (daga ibada mai amfaninku) |
حَتَّىٰ زُرْتُمُ الْمَقَابِرَ (2) Har kuka ziyarci kaburbura |
كَلَّا سَوْفَ تَعْلَمُونَ (3) A'aha! (Nan gaba) zã ku sani |
ثُمَّ كَلَّا سَوْفَ تَعْلَمُونَ (4) Sa'an nan, tabbas, zã ku sani |
كَلَّا لَوْ تَعْلَمُونَ عِلْمَ الْيَقِينِ (5) Haƙĩƙa, da kuna da sani sani na yaƙĩni |
لَتَرَوُنَّ الْجَحِيمَ (6) Lalle ne da kuna ganin Jahĩm |
ثُمَّ لَتَرَوُنَّهَا عَيْنَ الْيَقِينِ (7) Sa'an nan lalle ne za ku gan ta, da idanu, bayyane |
ثُمَّ لَتُسْأَلُنَّ يَوْمَئِذٍ عَنِ النَّعِيمِ (8) Sa'an nan lalle ne za a tambaye ku, a rãnar nan lãbãrin ni'imar (da aka yi muku) |