Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 123 - هُود - Page - Juz 12
﴿وَلِلَّهِ غَيۡبُ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ وَإِلَيۡهِ يُرۡجَعُ ٱلۡأَمۡرُ كُلُّهُۥ فَٱعۡبُدۡهُ وَتَوَكَّلۡ عَلَيۡهِۚ وَمَا رَبُّكَ بِغَٰفِلٍ عَمَّا تَعۡمَلُونَ ﴾
[هُود: 123]
﴿ولله غيب السموات والأرض وإليه يرجع الأمر كله فاعبده وتوكل عليه وما﴾ [هُود: 123]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ga Allah gaibin sammai da ƙasa yake. Kuma zuwa gare Shi ake mayar da dukan al'amari. Saboda haka ku bauta Masa kuma ku dogara a kanSa. Kuma Ubangijinka bai zama Mai gafala daga abin da kuke aikatawa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ga Allah gaibin sammai da ƙasa yake. Kuma zuwa gare Shi ake mayar da dukan al'amari. Saboda haka ku bauta Masa kuma ku dogara a kanSa. Kuma Ubangijinka bai zama Mai gafala daga abin da kuke aikatawa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ga Allah gaibin sammai da ƙasa yake. Kuma zuwa gare Shi ake mayar da dukan al'amari. Sabõda haka ku bauta Masa kuma ku dõgara a kanSa. Kuma Ubangijinka bai zama Mai gafala daga abin da kuke aikatãwa ba |