Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 46 - هُود - Page - Juz 12
﴿قَالَ يَٰنُوحُ إِنَّهُۥ لَيۡسَ مِنۡ أَهۡلِكَۖ إِنَّهُۥ عَمَلٌ غَيۡرُ صَٰلِحٖۖ فَلَا تَسۡـَٔلۡنِ مَا لَيۡسَ لَكَ بِهِۦ عِلۡمٌۖ إِنِّيٓ أَعِظُكَ أَن تَكُونَ مِنَ ٱلۡجَٰهِلِينَ ﴾
[هُود: 46]
﴿قال يانوح إنه ليس من أهلك إنه عمل غير صالح فلا تسألن﴾ [هُود: 46]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ya Nuhu! Lalle ne shi ba ya a ciki iyalanka, lalle ne shi, aiki ne wanda ba na ƙwarai ba, saboda haka kada ka tambaye Ni abin da ba ka da ilmi a kansa. Haƙiƙa, Ni Ina yi maka gargaɗi kada ka kasance daga jahilai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ya Nuhu! Lalle ne shi ba ya a ciki iyalanka, lalle ne shi, aiki ne wanda ba na ƙwarai ba, saboda haka kada ka tambaye Ni abin da ba ka da ilmi a kansa. Haƙiƙa, Ni Ina yi maka gargaɗi kada ka kasance daga jahilai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Yã Nũhu! Lalle ne shi bã ya a ciki iyãlanka, lalle ne shĩ, aiki ne wanda ba na ƙwarai ba, sabõda haka kada ka tambaye Ni abin da bã ka da ilmi a kansa. Haƙĩƙa, Nĩ Inã yi maka gargaɗi kada ka kasance daga jãhilai |