Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 68 - هُود - Page - Juz 12
﴿كَأَن لَّمۡ يَغۡنَوۡاْ فِيهَآۗ أَلَآ إِنَّ ثَمُودَاْ كَفَرُواْ رَبَّهُمۡۗ أَلَا بُعۡدٗا لِّثَمُودَ ﴾
[هُود: 68]
﴿كأن لم يغنوا فيها ألا إن ثمود كفروا ربهم ألا بعدا لثمود﴾ [هُود: 68]
Abubakar Mahmood Jummi Kamar dai ba su zauna a cikinta ba. To! Lalle ne samudawa sun kafirce wa Ubangijinsu. To, Nisa ya tabbata ga Samudawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kamar dai ba su zauna a cikinta ba. To! Lalle ne samudawa sun kafirce wa Ubangijinsu. To, Nisa ya tabbata ga Samudawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kamar dai ba su zauna a cikinta ba. To! Lalle ne samũdãwa sun kãfirce wa Ubangijinsu. To, Nĩsa ya tabbata ga Samũdãwa |