Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 67 - هُود - Page - Juz 12
﴿وَأَخَذَ ٱلَّذِينَ ظَلَمُواْ ٱلصَّيۡحَةُ فَأَصۡبَحُواْ فِي دِيَٰرِهِمۡ جَٰثِمِينَ ﴾ 
[هُود: 67]
﴿وأخذ الذين ظلموا الصيحة فأصبحوا في ديارهم جاثمين﴾ [هُود: 67]
| Abubakar Mahmood Jummi Sai tsawa ta kama waɗanda suka yi zalunci, sai suka wayi gari suna guggurfane a cikin gidajensu  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Sai tsawa ta kama waɗanda suka yi zalunci, sai suka wayi gari suna guggurfane a cikin gidajensu  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Sai tsãwa ta kãma waɗanda suka yi zãlunci, sai suka wãyi gari sunã guggurfãne a cikin gidãjensu  |