×

Ya ce: "Ya mutãnena! Ashe, jama'ãta ce mafi daraja a gare ku 11:92 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Hud ⮕ (11:92) ayat 92 in Hausa

11:92 Surah Hud ayat 92 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 92 - هُود - Page - Juz 12

﴿قَالَ يَٰقَوۡمِ أَرَهۡطِيٓ أَعَزُّ عَلَيۡكُم مِّنَ ٱللَّهِ وَٱتَّخَذۡتُمُوهُ وَرَآءَكُمۡ ظِهۡرِيًّاۖ إِنَّ رَبِّي بِمَا تَعۡمَلُونَ مُحِيطٞ ﴾
[هُود: 92]

Ya ce: "Ya mutãnena! Ashe, jama'ãta ce mafi daraja a gare ku daga Allah, kuma kun riƙẽ Shi a bãyanku abin jẽfarwa? Lallene Ubangijĩna Mai kẽwayẽwa nega abin da kuke aikatãwa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: قال ياقوم أرهطي أعز عليكم من الله واتخذتموه وراءكم ظهريا إن ربي, باللغة الهوسا

﴿قال ياقوم أرهطي أعز عليكم من الله واتخذتموه وراءكم ظهريا إن ربي﴾ [هُود: 92]

Abubakar Mahmood Jummi
Ya ce: "Ya mutanena! Ashe, jama'ata ce mafi daraja a gare ku daga Allah, kuma kun riƙe Shi a bayanku abin jefarwa? Lallene Ubangijina Mai kewayewa nega abin da kuke aikatawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Ya ce: "Ya mutanena! Ashe, jama'ata ce mafi daraja a gare ku daga Allah, kuma kun riƙe Shi a bayanku abin jefarwa? Lallene Ubangijina Mai kewayewa nega abin da kuke aikatawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Ya ce: "Ya mutãnena! Ashe, jama'ãta ce mafi daraja a gare ku daga Allah, kuma kun riƙẽ Shi a bãyanku abin jẽfarwa? Lallene Ubangijĩna Mai kẽwayẽwa nega abin da kuke aikatãwa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek