Quran with Hausa translation - Surah Hud ayat 96 - هُود - Page - Juz 12
﴿وَلَقَدۡ أَرۡسَلۡنَا مُوسَىٰ بِـَٔايَٰتِنَا وَسُلۡطَٰنٖ مُّبِينٍ ﴾
[هُود: 96]
﴿ولقد أرسلنا موسى بآياتنا وسلطان مبين﴾ [هُود: 96]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma haƙiƙa Mun aiki Musa da ayoyin Mu, da dalili bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma haƙiƙa Mun aiki Musa da ayoyinMu, da dalili bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma haƙĩƙa Mun aiki Mũsã da ãyõyinMu, da dalĩli bayyananne |