Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 22 - يُوسُف - Page - Juz 12
﴿وَلَمَّا بَلَغَ أَشُدَّهُۥٓ ءَاتَيۡنَٰهُ حُكۡمٗا وَعِلۡمٗاۚ وَكَذَٰلِكَ نَجۡزِي ٱلۡمُحۡسِنِينَ ﴾
[يُوسُف: 22]
﴿ولما بلغ أشده آتيناه حكما وعلما وكذلك نجزي المحسنين﴾ [يُوسُف: 22]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a lokacin da ya isa mafi ƙarfinsa, Muka ba shi hukunci da ilmi. Kuma kamar wancan ne Muke saka wa masu kyautatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lokacin da ya isa mafi ƙarfinsa, Muka ba shi hukunci da ilmi. Kuma kamar wancan ne Muke saka wa masu kyautatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a lõkacin da ya isa mafi ƙarfinsa, Muka bã shi hukunci da ilmi. Kuma kamar wancan ne Muke sãka wa mãsu kyautatãwa |