Quran with Hausa translation - Surah Yusuf ayat 4 - يُوسُف - Page - Juz 12
﴿إِذۡ قَالَ يُوسُفُ لِأَبِيهِ يَٰٓأَبَتِ إِنِّي رَأَيۡتُ أَحَدَ عَشَرَ كَوۡكَبٗا وَٱلشَّمۡسَ وَٱلۡقَمَرَ رَأَيۡتُهُمۡ لِي سَٰجِدِينَ ﴾
[يُوسُف: 4]
﴿إذ قال يوسف لأبيه ياأبت إني رأيت أحد عشر كوكبا والشمس والقمر﴾ [يُوسُف: 4]
Abubakar Mahmood Jummi A lokacin da Yusufu ya ce wa ubansa, "Ya baba! Lalle ne ni, na ga taurari goma sha ɗaya, da rana da wata. Na gan su suna masu sujada a gare ni |
Abubakar Mahmoud Gumi A lokacin da Yusufu ya ce wa ubansa, "Ya baba! Lalle ne ni, na ga taurari goma sha ɗaya, da rana da wata. Na gan su suna masu sujada a gare ni |
Abubakar Mahmoud Gumi A lõkacin da Yũsufu ya ce wa ubansa, "Yã bãba! Lalle ne nĩ, nã ga taurãri gõma shã ɗaya, da rãnã da watã. Na gan su sunã mãsu sujada a gare ni |