Quran with Hausa translation - Surah Ar-Ra‘d ayat 19 - الرَّعد - Page - Juz 13
﴿۞ أَفَمَن يَعۡلَمُ أَنَّمَآ أُنزِلَ إِلَيۡكَ مِن رَّبِّكَ ٱلۡحَقُّ كَمَنۡ هُوَ أَعۡمَىٰٓۚ إِنَّمَا يَتَذَكَّرُ أُوْلُواْ ٱلۡأَلۡبَٰبِ ﴾
[الرَّعد: 19]
﴿أفمن يعلم أنما أنـزل إليك من ربك الحق كمن هو أعمى إنما﴾ [الرَّعد: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, fa, wanda yake sanin cewa lalle abin da aka saukar zuwa gare ka daga Ubangijinka ne gaskiya yana zama kamar wanda yake makaho? Abin sani kawai masu hankali su ke yin tunani |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, fa, wanda yake sanin cewa lalle abin da aka saukar zuwa gare ka daga Ubangijinka ne gaskiya yana zama kamar wanda yake makaho? Abin sani kawai masu hankali su ke yin tunani |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, fa, wanda yake sanin cẽwa lalle abin da aka saukar zuwa gare ka daga Ubangijinka ne gaskiya yanã zama kamar wanda yake makãho? Abin sani kawai masu hankali sũ ke yin tunãni |