Quran with Hausa translation - Surah Ar-Ra‘d ayat 20 - الرَّعد - Page - Juz 13
﴿ٱلَّذِينَ يُوفُونَ بِعَهۡدِ ٱللَّهِ وَلَا يَنقُضُونَ ٱلۡمِيثَٰقَ ﴾ 
[الرَّعد: 20]
﴿الذين يوفون بعهد الله ولا ينقضون الميثاق﴾ [الرَّعد: 20]
| Abubakar Mahmood Jummi Su ne waɗan da suke cikawa da alkawarin Allah, kuma ba su warware alkawari  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Su ne waɗanda suke cikawa da alkawarin Allah, kuma ba su warware alkawari  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Sũ ne waɗanda suke cikãwa da alkawarin Allah, kuma bã su warware alkawari  |