Quran with Hausa translation - Surah Ar-Ra‘d ayat 21 - الرَّعد - Page - Juz 13
﴿وَٱلَّذِينَ يَصِلُونَ مَآ أَمَرَ ٱللَّهُ بِهِۦٓ أَن يُوصَلَ وَيَخۡشَوۡنَ رَبَّهُمۡ وَيَخَافُونَ سُوٓءَ ٱلۡحِسَابِ ﴾
[الرَّعد: 21]
﴿والذين يصلون ما أمر الله به أن يوصل ويخشون ربهم ويخافون سوء﴾ [الرَّعد: 21]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma su ne waɗan da suke sadar da abin da Allah Ya yi umurni da shi domin a sadar da shi kuma suna tsoron Ubangijinsu, kuma suna tsoron mummunan bincike |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma su ne waɗanda suke sadar da abin da Allah Ya yi umurni da shi domin a sadar da shi kuma suna tsoron Ubangijinsu, kuma suna tsoron mummunan bincike |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma sũ ne waɗanda suke sãdar da abin da Allah Ya yi umurni da shi dõmin a sãdar da shi kuma sunã tsõron Ubangijinsu, kuma sunã tsõron mummũnan bincike |