×

L̃.R. Littãfi ne mun saukar da shi zuwa gare ka dõmin ka 14:1 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Ibrahim ⮕ (14:1) ayat 1 in Hausa

14:1 Surah Ibrahim ayat 1 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Ibrahim ayat 1 - إبراهِيم - Page - Juz 13

﴿الٓرۚ كِتَٰبٌ أَنزَلۡنَٰهُ إِلَيۡكَ لِتُخۡرِجَ ٱلنَّاسَ مِنَ ٱلظُّلُمَٰتِ إِلَى ٱلنُّورِ بِإِذۡنِ رَبِّهِمۡ إِلَىٰ صِرَٰطِ ٱلۡعَزِيزِ ٱلۡحَمِيدِ ﴾
[إبراهِيم: 1]

L̃.R. Littãfi ne mun saukar da shi zuwa gare ka dõmin ka fitar da mutãne daga duhunhuna zuwa ga haske, da iznin Ubangijinsu, zuwa ga tafarkin Mabuwãyi, Abin gõdẽwa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: الر كتاب أنـزلناه إليك لتخرج الناس من الظلمات إلى النور بإذن ربهم, باللغة الهوسا

﴿الر كتاب أنـزلناه إليك لتخرج الناس من الظلمات إلى النور بإذن ربهم﴾ [إبراهِيم: 1]

Abubakar Mahmood Jummi
L.R. Littafi ne mun saukar da shi zuwa gare ka domin ka fitar da mutane daga duhunhuna zuwa ga haske, da iznin Ubangijinsu, zuwa ga tafarkin Mabuwayi, Abin godewa
Abubakar Mahmoud Gumi
L.R. Littafi ne mun saukar da shi zuwa gare ka domin ka fitar da mutane daga duhunhuna zuwa ga haske, da iznin Ubangijinsu, zuwa ga tafarkin Mabuwayi, Abin godewa
Abubakar Mahmoud Gumi
L̃.R. Littãfi ne mun saukar da shi zuwa gare ka dõmin ka fitar da mutãne daga duhunhuna zuwa ga haske, da iznin Ubangijinsu, zuwa ga tafarkin Mabuwãyi, Abin gõdẽwa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek