Quran with Hausa translation - Surah Ibrahim ayat 39 - إبراهِيم - Page - Juz 13
﴿ٱلۡحَمۡدُ لِلَّهِ ٱلَّذِي وَهَبَ لِي عَلَى ٱلۡكِبَرِ إِسۡمَٰعِيلَ وَإِسۡحَٰقَۚ إِنَّ رَبِّي لَسَمِيعُ ٱلدُّعَآءِ ﴾
[إبراهِيم: 39]
﴿الحمد لله الذي وهب لي على الكبر إسماعيل وإسحاق إن ربي لسميع﴾ [إبراهِيم: 39]
Abubakar Mahmood Jummi Godiya ta tabbata ga Allah wanda Yake Ya ba ni ina a cikin tsufa Isma'ila da Is'haƙa. Lalle ne Ubangijina, haƙiƙa, Mai jin addu'a ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Godiya ta tabbata ga Allah wanda Yake Ya ba ni ina a cikin tsufa Isma'ila da Is'haƙa. Lalle ne Ubangijina, haƙiƙa, Mai jin addu'a ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Gõdiyã ta tabbata ga Allah wanda Yake Ya bã ni inã a cikin tsufa Ismã'ila da Is'hãƙa. Lalle ne Ubangijina, haƙĩƙa, Mai jin addu'a ne |