Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 45 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿إِنَّ ٱلۡمُتَّقِينَ فِي جَنَّٰتٖ وَعُيُونٍ ﴾
[الحِجر: 45]
﴿إن المتقين في جنات وعيون﴾ [الحِجر: 45]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle masu taƙawa suna a cikin gidajen Aljanna mai idandunan ruwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle masu taƙawa suna a cikin gidajen Aljanna mai idandunan ruwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle mãsu taƙawa sunã a cikin gidãjen Aljanna mai idandunan ruwa |