Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 44 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿لَهَا سَبۡعَةُ أَبۡوَٰبٖ لِّكُلِّ بَابٖ مِّنۡهُمۡ جُزۡءٞ مَّقۡسُومٌ ﴾
[الحِجر: 44]
﴿لها سبعة أبواب لكل باب منهم جزء مقسوم﴾ [الحِجر: 44]
Abubakar Mahmood Jummi Tana da ƙofofi bakwai,* ga kowace ƙofa akwai wani juz'i daga gare su rababbe |
Abubakar Mahmoud Gumi Tana da ƙofofi bakwai, ga kowace ƙofa akwai wani juz'i daga gare su rababbe |
Abubakar Mahmoud Gumi Tanã da ƙõfõfi bakwai, ga kõwace ƙõfa akwai wani juz'i daga gare su rababbe |