Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 5 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿مَّا تَسۡبِقُ مِنۡ أُمَّةٍ أَجَلَهَا وَمَا يَسۡتَـٔۡخِرُونَ ﴾
[الحِجر: 5]
﴿ما تسبق من أمة أجلها وما يستأخرون﴾ [الحِجر: 5]
Abubakar Mahmood Jummi Wata al'umma ba ta gabatar ajalinta, kuma ba za su jinkirta ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Wata al'umma ba ta gabatar ajalinta, kuma ba za su jinkirta ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Wata al'umma bã ta gabãtar ajalinta, kuma bã zã su jinkirta ba |