Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 6 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿وَقَالُواْ يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِي نُزِّلَ عَلَيۡهِ ٱلذِّكۡرُ إِنَّكَ لَمَجۡنُونٞ ﴾
[الحِجر: 6]
﴿وقالوا ياأيها الذي نـزل عليه الذكر إنك لمجنون﴾ [الحِجر: 6]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Ya kai wanda aka saukar da Ambato (Alƙur'ani) a kansa! Lalle ne kai, haƙiƙa, mahaukaci ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Ya kai wanda aka saukar da Ambato (Alƙur'ani) a kansa! Lalle ne kai, haƙiƙa, mahaukaci ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Yã kai wanda aka saukar da Ambato (Alƙur'ãni) a kansa! Lalle ne kai, haƙĩƙa, mahaukaci ne |