Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 73 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿فَأَخَذَتۡهُمُ ٱلصَّيۡحَةُ مُشۡرِقِينَ ﴾
[الحِجر: 73]
﴿فأخذتهم الصيحة مشرقين﴾ [الحِجر: 73]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan tsawa ta kama su, suna masu shiga lokacin hudowar rana |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan tsawa ta kama su, suna masu shiga lokacin hudowar rana |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan tsãwa ta kãma su, sunã mãsu shiga lõkacin hũdõwar rãnã |