Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 74 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿فَجَعَلۡنَا عَٰلِيَهَا سَافِلَهَا وَأَمۡطَرۡنَا عَلَيۡهِمۡ حِجَارَةٗ مِّن سِجِّيلٍ ﴾
[الحِجر: 74]
﴿فجعلنا عاليها سافلها وأمطرنا عليهم حجارة من سجيل﴾ [الحِجر: 74]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan Muka sanya samanta ya koma ƙasanta, kuma Muka yi ruwan duwatsu na lakar wuta a kansu |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan Muka sanya samanta ya koma ƙasanta, kuma Muka yi ruwan duwatsu na lakar wuta a kansu |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan Muka sanya samanta ya kõma ƙasanta, kuma Muka yi ruwan duwãtsu na lãkar wuta a kansu |