Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 72 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿لَعَمۡرُكَ إِنَّهُمۡ لَفِي سَكۡرَتِهِمۡ يَعۡمَهُونَ ﴾
[الحِجر: 72]
﴿لعمرك إنهم لفي سكرتهم يعمهون﴾ [الحِجر: 72]
Abubakar Mahmood Jummi Rantsuwa da* rayuwarka! Lalle ne su a cikin mayensu suna ta ɗimuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Rantsuwa da rayuwarka! Lalle ne su a cikin mayensu suna ta ɗimuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Rantsuwa da rãyuwarka! Lalle ne sũ a cikin mãyensu sunã ta ɗĩmuwa |