Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 78 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿وَإِن كَانَ أَصۡحَٰبُ ٱلۡأَيۡكَةِ لَظَٰلِمِينَ ﴾
[الحِجر: 78]
﴿وإن كان أصحاب الأيكة لظالمين﴾ [الحِجر: 78]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne ma'abuta Al'aika* sun kasance, haƙiƙa, masu zalunci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne ma'abuta Al'aika sun kasance, haƙiƙa, masu zalunci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne ma'abũta Al'aika sun kasance, haƙĩƙa, mãsu zãlunci |