Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 79 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿فَٱنتَقَمۡنَا مِنۡهُمۡ وَإِنَّهُمَا لَبِإِمَامٖ مُّبِينٖ ﴾
[الحِجر: 79]
﴿فانتقمنا منهم وإنهما لبإمام مبين﴾ [الحِجر: 79]
Abubakar Mahmood Jummi Sai Muka yi azabar ramuwa a gare su, kuma lalle su biyun, haƙiƙa, suna a gefen wani tafarki mabayyani |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Muka yi azabar ramuwa a gare su, kuma lalle su biyun, haƙiƙa, suna a gefen wani tafarki mabayyani |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai Muka yi azãbar rãmuwã a gare su, kuma lalle sũ biyun, haƙĩƙa, sunã a gẽfen wani tafarki mabayyani |