Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 95 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿إِنَّا كَفَيۡنَٰكَ ٱلۡمُسۡتَهۡزِءِينَ ﴾
[الحِجر: 95]
﴿إنا كفيناك المستهزئين﴾ [الحِجر: 95]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne Mu Mun isar maka daga masu* izgili |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne Mu Mun isar maka daga masu izgili |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne Mũ Mun isar maka daga mãsu izgili |