Quran with Hausa translation - Surah Al-hijr ayat 96 - الحِجر - Page - Juz 14
﴿ٱلَّذِينَ يَجۡعَلُونَ مَعَ ٱللَّهِ إِلَٰهًا ءَاخَرَۚ فَسَوۡفَ يَعۡلَمُونَ ﴾
[الحِجر: 96]
﴿الذين يجعلون مع الله إلها آخر فسوف يعلمون﴾ [الحِجر: 96]
Abubakar Mahmood Jummi Waɗanda suke sanyawar wani abin bautawa na dabam tare da Allah, sa'an nan da sannu za su sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suke sanyawar wani abin bautawa na dabam tare da Allah, sa'an nan da sannu za su sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Waɗanda suke sanyãwar wani abin bautãwa na dabam tare da Allah, sa'an nan da sannu zã su sani |