Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 124 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿إِنَّمَا جُعِلَ ٱلسَّبۡتُ عَلَى ٱلَّذِينَ ٱخۡتَلَفُواْ فِيهِۚ وَإِنَّ رَبَّكَ لَيَحۡكُمُ بَيۡنَهُمۡ يَوۡمَ ٱلۡقِيَٰمَةِ فِيمَا كَانُواْ فِيهِ يَخۡتَلِفُونَ ﴾
[النَّحل: 124]
﴿إنما جعل السبت على الذين اختلفوا فيه وإن ربك ليحكم بينهم يوم﴾ [النَّحل: 124]
Abubakar Mahmood Jummi Abin sani kawai, an sanya Asabar a kan waɗanda suka saɓa wajuna a cikin sha'aninsa.* Kuma lalle ne Ubangijinka, haƙiƙa, Yana yin hukunci a tsakaninsu a Ranar ¡iyama a cikin abin da suka kasance a cikinsa suna saɓa wa juna |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin sani kawai, an sanya Asabar a kan waɗanda suka saɓa wajuna a cikin sha'aninsa. Kuma lalle ne Ubangijinka, haƙiƙa, Yana yin hukunci a tsakaninsu a Ranar ¡iyama a cikin abin da suka kasance a cikinsa suna saɓa wa juna |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin sani kawai, an sanya Asabar a kan waɗanda suka sãɓã wajũna a cikin sha'aninsa. Kuma lalle ne Ubangijinka, haƙĩƙa, Yanã yin hukunci a tsakaninsu a Rãnar ¡iyãma a cikin abin da suka kasance a cikinsa sunã sãɓã wa jũnã |