Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 123 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿ثُمَّ أَوۡحَيۡنَآ إِلَيۡكَ أَنِ ٱتَّبِعۡ مِلَّةَ إِبۡرَٰهِيمَ حَنِيفٗاۖ وَمَا كَانَ مِنَ ٱلۡمُشۡرِكِينَ ﴾
[النَّحل: 123]
﴿ثم أوحينا إليك أن اتبع ملة إبراهيم حنيفا وما كان من المشركين﴾ [النَّحل: 123]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan kuma Muka yi wahayi zuwa gare ka (cewa), "Ka* bi aƙidar Ibrahim, mai karkata zuwa ga gaskiya, kuma bai kasance daga masu shirka ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma Muka yi wahayi zuwa gare ka (cewa), "Ka bi aƙidar Ibrahim, mai karkata zuwa ga gaskiya, kuma bai kasance daga masu shirki ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma Muka yi wahayi zuwa gare ka (cẽwa), "Ka bi aƙĩdar Ibrahĩm, mai karkatã zuwa ga gaskiya, kuma bai kasance daga mãsu shirki ba |