Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 19 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَٱللَّهُ يَعۡلَمُ مَا تُسِرُّونَ وَمَا تُعۡلِنُونَ ﴾
[النَّحل: 19]
﴿والله يعلم ما تسرون وما تعلنون﴾ [النَّحل: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Allah Yana sanin abin da kuke asirtawa da abin da kuke bayyanawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah Yana sanin abin da kuke asirtawa da abin da kuke bayyanawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah Yanã sanin abin da kuke asirtãwa da abin da kuke bayyanãwa |