Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 20 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَٱلَّذِينَ يَدۡعُونَ مِن دُونِ ٱللَّهِ لَا يَخۡلُقُونَ شَيۡـٔٗا وَهُمۡ يُخۡلَقُونَ ﴾
[النَّحل: 20]
﴿والذين يدعون من دون الله لا يخلقون شيئا وهم يخلقون﴾ [النَّحل: 20]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suke kira, baicin Allah, ba su halicci kome ba, kuma su ne ake halittawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suke kira, baicin Allah, ba su halicci kome ba, kuma su ne ake halittawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suke kira, baicin Allah, ba su halicci kõme ba, kuma sũ ne ake halittawa |