Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 18 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَإِن تَعُدُّواْ نِعۡمَةَ ٱللَّهِ لَا تُحۡصُوهَآۗ إِنَّ ٱللَّهَ لَغَفُورٞ رَّحِيمٞ ﴾
[النَّحل: 18]
﴿وإن تعدوا نعمة الله لا تحصوها إن الله لغفور رحيم﴾ [النَّحل: 18]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan kun ƙidaya ni'imar Allah, ba ku iya lissafa ta. Lalle ne Allah, haƙiƙa, Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan kun ƙidaya ni'imar Allah, ba ku iya lissafa ta. Lalle ne Allah, haƙiƙa, Mai gafara ne, Mai jin ƙai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan kun ƙidãya ni'imar Allah, bã ku iya lissafa ta. Lalle ne Allah, haƙĩƙa, Mai gãfara ne, Mai jin ƙai |