Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 22 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿إِلَٰهُكُمۡ إِلَٰهٞ وَٰحِدٞۚ فَٱلَّذِينَ لَا يُؤۡمِنُونَ بِٱلۡأٓخِرَةِ قُلُوبُهُم مُّنكِرَةٞ وَهُم مُّسۡتَكۡبِرُونَ ﴾
[النَّحل: 22]
﴿إلهكم إله واحد فالذين لا يؤمنون بالآخرة قلوبهم منكرة وهم مستكبرون﴾ [النَّحل: 22]
Abubakar Mahmood Jummi Abin bautawarku, abin bautawa ne guda, to, waɗanda ba su yin imani da Lahira, zukatansu masu musu ne, kuma su makangara ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin bautawarku, abin bautawa ne guda, to, waɗanda ba su yin imani da Lahira, zukatansu masu musu ne, kuma su makangara ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin bautawarku, abin bautãwa ne guda, to, waɗanda ba su yin ĩmãni da Lãhira, zukãtansu mãsu musu ne, kuma su makangara ne |