Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 5 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَٱلۡأَنۡعَٰمَ خَلَقَهَاۖ لَكُمۡ فِيهَا دِفۡءٞ وَمَنَٰفِعُ وَمِنۡهَا تَأۡكُلُونَ ﴾
[النَّحل: 5]
﴿والأنعام خلقها لكم فيها دفء ومنافع ومنها تأكلون﴾ [النَّحل: 5]
Abubakar Mahmood Jummi Da dabbobin ni'ima, Ya halicce su dominku. A cikinsu akwai abin yin ɗumi da waɗansu amfanoni, kuma daga gare su kuke ci |
Abubakar Mahmoud Gumi Da dabbobin ni'ima, Ya halicce su dominku. A cikinsu akwai abin yin ɗumi da waɗansu amfanoni, kuma daga gare su kuke ci |
Abubakar Mahmoud Gumi Da dabbõbin ni'ima, Ya halicce su dõminku. A cikinsu akwai abin yin ɗumi da waɗansu amfãnõni, kuma daga gare su kuke ci |