Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 4 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿خَلَقَ ٱلۡإِنسَٰنَ مِن نُّطۡفَةٖ فَإِذَا هُوَ خَصِيمٞ مُّبِينٞ ﴾
[النَّحل: 4]
﴿خلق الإنسان من نطفة فإذا هو خصيم مبين﴾ [النَّحل: 4]
Abubakar Mahmood Jummi Ya halicci mutum daga maniyyi, sai ga shi yana mai husuma bayyananniya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya halicci mutum daga maniyyi, sai ga shi yana mai husuma bayyananniya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya halicci mutum daga maniyyi, sai gã shi yanã mai husũma bayyananniya |