Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 6 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَلَكُمۡ فِيهَا جَمَالٌ حِينَ تُرِيحُونَ وَحِينَ تَسۡرَحُونَ ﴾
[النَّحل: 6]
﴿ولكم فيها جمال حين تريحون وحين تسرحون﴾ [النَّحل: 6]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kuna da kyau a cikinsu a lokacin da suke komowa daga kiwo da maraice da lokacin da suke sakuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kuna da kyau a cikinsu a lokacin da suke komowa daga kiwo da maraice da lokacin da suke sakuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kunã da kyau a cikinsu a lõkacin da suke kõmõwa daga kĩwo da maraice da lõkacin da suke sakuwã |