Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 50 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿يَخَافُونَ رَبَّهُم مِّن فَوۡقِهِمۡ وَيَفۡعَلُونَ مَا يُؤۡمَرُونَ۩ ﴾
[النَّحل: 50]
﴿يخافون ربهم من فوقهم ويفعلون ما يؤمرون﴾ [النَّحل: 50]
Abubakar Mahmood Jummi Suna tsoron Ubangijinsu daga bisansu, kuma suna aikata abin da ake umuruin su |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna tsoron Ubangijinsu daga bisansu, kuma suna aikata abin da ake umuruin su |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna tsõron Ubangijinsu daga bisansu, kuma suna aikata abin da ake umuruin su |