Quran with Hausa translation - Surah An-Nahl ayat 49 - النَّحل - Page - Juz 14
﴿وَلِلَّهِۤ يَسۡجُدُۤ مَا فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَمَا فِي ٱلۡأَرۡضِ مِن دَآبَّةٖ وَٱلۡمَلَٰٓئِكَةُ وَهُمۡ لَا يَسۡتَكۡبِرُونَ ﴾
[النَّحل: 49]
﴿ولله يسجد ما في السموات وما في الأرض من دابة والملائكة وهم﴾ [النَّحل: 49]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ga Allah, abin da yake a cikin sammai da ƙasa na dabba da mala'iku, suke yin sujada, kuma ba su kangara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ga Allah, abin da yake a cikin sammai da ƙasa na dabba da mala'iku, suke yin sujada, kuma ba su kangara |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ga Allah, abin da yake a cikin sammai da ƙasa na dabba da mala'iku, suke yin sujada, kuma bã su kangara |