Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 71 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿يَوۡمَ نَدۡعُواْ كُلَّ أُنَاسِۭ بِإِمَٰمِهِمۡۖ فَمَنۡ أُوتِيَ كِتَٰبَهُۥ بِيَمِينِهِۦ فَأُوْلَٰٓئِكَ يَقۡرَءُونَ كِتَٰبَهُمۡ وَلَا يُظۡلَمُونَ فَتِيلٗا ﴾
[الإسرَاء: 71]
﴿يوم ندعوا كل أناس بإمامهم فمن أوتي كتابه بيمينه فأولئك يقرءون كتابهم﴾ [الإسرَاء: 71]
Abubakar Mahmood Jummi A ranar da Muke kiran* kowane mutane da limaminsu to, wanda aka bai wa littafinsa a da, mansa, to, waɗannan suna karatun littafinsu, kuma ba a zaluntar su da zaren bakin gurtsin dabino |
Abubakar Mahmoud Gumi A ranar da Muke kiran kowane mutane da limaminsu to, wanda aka bai wa littafinsa a da, mansa, to, waɗannan suna karatun littafinsu, kuma ba a zaluntar su da zaren bakin gurtsin dabino |
Abubakar Mahmoud Gumi A rãnar da Muke kiran kõwane mutãne da lĩmãminsu to, wanda aka bai wa littafinsa a dã, mansa, to, waɗannan sunã karãtun littãfinsu, kuma bã a zãluntar su da zaren bãkin gurtsin dabĩno |