Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 70 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿۞ وَلَقَدۡ كَرَّمۡنَا بَنِيٓ ءَادَمَ وَحَمَلۡنَٰهُمۡ فِي ٱلۡبَرِّ وَٱلۡبَحۡرِ وَرَزَقۡنَٰهُم مِّنَ ٱلطَّيِّبَٰتِ وَفَضَّلۡنَٰهُمۡ عَلَىٰ كَثِيرٖ مِّمَّنۡ خَلَقۡنَا تَفۡضِيلٗا ﴾
[الإسرَاء: 70]
﴿ولقد كرمنا بني آدم وحملناهم في البر والبحر ورزقناهم من الطيبات وفضلناهم﴾ [الإسرَاء: 70]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne Mun girmama 'yan Adam*, kuma Muka ɗauke su a cikin ƙasa da teku kuma Muka azurta su daga abubuwa masu daɗi kuma Muka fifita su a kan masu yawa daga waɗanda Muka halitta, fifitawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne Mun girmama 'yan Adam, kuma Muka ɗauke su a cikin ƙasa da teku kuma Muka azurta su daga abubuwa masu daɗi kuma Muka fifita su a kan masu yawa daga waɗanda Muka halitta, fifitawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne Mun girmama 'yan Adam, kuma Muka ɗauke su a cikin ƙasa da tẽku kuma Muka azurta su daga abũbuwa mãsu dãɗi kuma Muka fĩfĩta su a kan mãsu yawa daga waɗanda Muka halitta, fĩfĩtãwa |