Quran with Hausa translation - Surah Al-Isra’ ayat 72 - الإسرَاء - Page - Juz 15
﴿وَمَن كَانَ فِي هَٰذِهِۦٓ أَعۡمَىٰ فَهُوَ فِي ٱلۡأٓخِرَةِ أَعۡمَىٰ وَأَضَلُّ سَبِيلٗا ﴾
[الإسرَاء: 72]
﴿ومن كان في هذه أعمى فهو في الآخرة أعمى وأضل سبيلا﴾ [الإسرَاء: 72]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wanda ya kasance makaho* a cikin wannan saboda haka shi a Lahira makaho ne kuma mafi ɓata ga hanya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ya kasance makaho a cikin wannan saboda haka shi a Lahira makaho ne kuma mafi ɓata ga hanya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ya kasance makãho a cikin wannan sabõda haka shi a Lãhira makãho ne kuma mafi ɓata ga hanya |