Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 12 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿ثُمَّ بَعَثۡنَٰهُمۡ لِنَعۡلَمَ أَيُّ ٱلۡحِزۡبَيۡنِ أَحۡصَىٰ لِمَا لَبِثُوٓاْ أَمَدٗا ﴾
[الكَهف: 12]
﴿ثم بعثناهم لنعلم أي الحزبين أحصى لما لبثوا أمدا﴾ [الكَهف: 12]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan Muka tayar da su, domin Mu san wane ɗayan ƙungiyoyin biyu suka fi lissafi ga abin da suka zauna na lokacin |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan Muka tayar da su, domin Mu san wane ɗayan ƙungiyoyin biyu suka fi lissafi ga abin da suka zauna na lokacin |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan Muka tãyar da su, dõmin Mu san wane ɗayan ƙungiyõyin biyu suka fi lissãfi ga abin da suka zauna na lõkacin |