Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 13 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿نَّحۡنُ نَقُصُّ عَلَيۡكَ نَبَأَهُم بِٱلۡحَقِّۚ إِنَّهُمۡ فِتۡيَةٌ ءَامَنُواْ بِرَبِّهِمۡ وَزِدۡنَٰهُمۡ هُدٗى ﴾
[الكَهف: 13]
﴿نحن نقص عليك نبأهم بالحق إنهم فتية آمنوا بربهم وزدناهم هدى﴾ [الكَهف: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Mu ne ke jeranta maka labarinsu da gaskiya. Lalle ne su, waɗansu samari ne. Sun yi imani da Ubangijinsu, kuma Muka ƙara musu wata shiriya |
Abubakar Mahmoud Gumi Mu ne ke jeranta maka labarinsu da gaskiya. Lalle ne su, waɗansu samari ne. Sun yi imani da Ubangijinsu, kuma Muka ƙara musu wata shiriya |
Abubakar Mahmoud Gumi Mu ne ke jẽranta maka lãbãrinsu da gaskiya. Lalle ne sũ, waɗansu samãri ne. Sun yi ĩmãni da Ubangijinsu, kuma Muka ƙãra musu wata shiriya |