Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 2 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿قَيِّمٗا لِّيُنذِرَ بَأۡسٗا شَدِيدٗا مِّن لَّدُنۡهُ وَيُبَشِّرَ ٱلۡمُؤۡمِنِينَ ٱلَّذِينَ يَعۡمَلُونَ ٱلصَّٰلِحَٰتِ أَنَّ لَهُمۡ أَجۡرًا حَسَنٗا ﴾
[الكَهف: 2]
﴿قيما لينذر بأسا شديدا من لدنه ويبشر المؤمنين الذين يعملون الصالحات أن﴾ [الكَهف: 2]
Abubakar Mahmood Jummi Madaidaici, domin Ya yi gargaɗi da azaba mai tsanani daga gare shi, kuma Ya yi bushara ga muminai, waɗanda suke aikata ayyuka na ƙwarai da (cewa) suna da wata lada mai kyau |
Abubakar Mahmoud Gumi Madaidaici, domin Ya yi gargaɗi da azaba mai tsanani daga gare shi, kuma Ya yi bushara ga muminai, waɗanda suke aikata ayyuka na ƙwarai da (cewa) suna da wata lada mai kyau |
Abubakar Mahmoud Gumi Madaidaici, dõmin Ya yi gargaɗi da azãba mai tsanani daga gare shi, kuma Ya yi bushãra ga mũminai, waɗanda suke aikata ayyuka na ƙwarai da (cẽwa) sunã da wata lãdã mai kyau |