Quran with Hausa translation - Surah Al-Kahf ayat 1 - الكَهف - Page - Juz 15
﴿ٱلۡحَمۡدُ لِلَّهِ ٱلَّذِيٓ أَنزَلَ عَلَىٰ عَبۡدِهِ ٱلۡكِتَٰبَ وَلَمۡ يَجۡعَل لَّهُۥ عِوَجَاۜ ﴾ 
[الكَهف: 1]
﴿الحمد لله الذي أنـزل على عبده الكتاب ولم يجعل له عوجا﴾ [الكَهف: 1]
| Abubakar Mahmood Jummi Godiya ta tabbata ga Allah wanda Ya saukar da Littafi a kan bawansa kuma bai sanya karkata ba a gare shi | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Godiya ta tabbata ga Allah wanda Ya saukar da Littafi a kan bawansa kuma bai sanya karkata ba a gare shi | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Gõdiya ta tabbata ga Allah wanda Ya saukar da Littafi a kan bãwansa kuma bai sanya karkata ba a gare shi |